Sakonin Soyayya 1000+ SMS

Sakonin Soyayya 1000+ SMS
  • Android 4.1 Android
  • Version: 2.0
  • 11 MB
Download

Updated to version 2.0!


app Name Sakonin Soyayya 1000+ SMS
Version 2.0
Developer Kingisah
OS Android 4.1
Updated 2023-11-29

Download Sakonin Soyayya 1000+ SMS app Android

Sakonin Soyayya App Muhimman Application Ne Ga Masoya Maza Da Mata Masu Son Faranta Zukatan Masoyansu Da Daddan Kalaman Soyayya Masu Armashi Da Sa Nishadi A Zuciya

Mun Tanadi Kalamai Fiye Da Guda Duba Daya A Cikin Wannan App Din Namu Domin Ku Masoya.

Zaku Iya Yin Copy Na Duk Kalamin Da Kuke So Domin Turawa Masoyanku. Haka Zalika Akwai Madanni Na Musamman Domin Tura Kalaman Zuwa Ga Whatsapp Ko Kuma Turawa Zuwa Duk Inda Kuke So A Social Media

Akwai Kalamai Masu Dadi Kamar Haka*

1 Sakonin Burge Saurayi

2 Kalaman Bada Hakuri Ga Masoyi

Kalaman Bada Hakuri Ga Mata

Kalaman Yabon Budurwa

Kalaman Barka Da Dare

Kalaman Barka Da Safiya

Kalaman Barka Da Rana

Wasiku Zuwa Ga Masoya

Zafaffan Kalamai Ga Budurwa

Zafaffan Kalamai Ga Saurayi.


Dama Wasu Sauran Kalamai Masu Dadi A Cikin Wannan Application Namu.
  • 4.4
4.4 (34)
Additional Information:
  • Updated
  • Price$0
  • Installs 10,000+
  • Rated for 12+ years
Good speed and no viruses!

On our site you can easily download All Apps And Games without registration and send SMS!