Kalaman Masoya

Kalaman Masoya
  • Android 4.1 Android
  • Version: 1.2
  • 8 MB
Download

Updated to version 1.2!


app Name Kalaman Masoya
Version 1.2
Developer Kingisah
OS Android 4.1
Updated 2024-02-19

Download Kalaman Masoya app Android

Kalaman Masoya App ne mai matukar tasiri ga masoya.

Mun tsara muku wannan app din domin saukaka muku musamman ta bangaren sakonin soyayya zuwa ga masoyanku.

Akwai kalamai da suka hada da

Kalaman neman soyayya,
Tausasan Kalamai
Kalaman Kewar Masoyi
Kalaman Kishi
Kalaman Tunanin Masoyi
Kalaman Yan Mata Zallah
kalaman Samari Zallah
Kalaman Yabon Masoyi
kalaman Farin cikin masoyi

Tabbas zakuji dadin amfani da wannan app din domin ya zo da abubuwa masu sauki.

Zaka iya copy na text
Zaka iya turawa zuwa whatsapp kai tsaye
Zaka iya sharing duk text din da yayi maka zuwa social media.

Kalaman Masoya App
  • 4.2
4.2 (5)

Additional Information:
  • Updated
  • Price$0
  • Installs 1,000+
  • Rated for 12+ years
Good speed and no viruses!

On our site you can easily download All Apps And Games without registration and send SMS!